MENE NE HARAJI ? Kucfi ne wa- cfanda a ke tarawa daga wurin mutrtnen gari da na asa duka, a ko wace slie- kara. Amnia fa akwai ka'ida ga ma.su biyansa. Ko da ya ke kowa cla kowa na biyansa, akwai wacfansu wacfanda a ke yafe musu. Yara anana, waanda ba su girma suka iya aikinsu sosai da sosai ba, ana yafe musu. Tso- fajii da marasa lafiya, ba su biya. Kuma a nan asar Pategi, mata ba su biyair haraji, ko da ya ke a waansu wurare an ce suna biya. Haraji kuwa sarki a ke tarawa a bai wa, shi kuma sai ya tara su ya sa baitulmali, kamar kuin shigowa kasa ke nan. Daga nan kuma isai a ria Batad da su ga, mafifitan hanyoyi nft taimakon asa, kamar kuin atarwa ke nan. Haraji kuwa ba sabon abu ba ne a kasan nan. Ba Tnrawa ne sul^p. shigo da shi ba. Kakannimmu suna biyansa tun zamanin Filani. Am- ma tarawarsa da Batarwarsa na yanzu